Jump to content

Allah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Allah
Rayuwa
Sana'a
Sunan Allah da Rubutun Larabci

Allah, Ubangiji, Mahalicci, Larabci: الله, turanci God, Allāh suna ne na Abin Bauta a addinin musulunci, da wasu addinai, ansamo sunan ne daga Larabci inda ya maye kalmar da ake amfani da ita na Ubangiji. a harshen Hausa.

Allah shi ne ubangiji makadaici wanda yahalicci sammai (bakwai ) da kassai (bakwai ), da duk abunda ke cikin duniya baki daya, mutum da aljannu da dabbobi da kwari da kuma tsuntsaye baki daya kuma shine wanda keda iko akan komai da kowa.[1]

  1. "Tirkashi wata garabasar sai Allah mahalicci". hausa.leadership.ng. 12 July 2019. Retrieved 27 November 2021.