Jump to content

Billy Graham

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Billy Graham
Rayuwa
Cikakken sunaWilliam Franklin Graham Jr.
HaihuwaCharlotte (mul) Fassara, 7 Nuwamba, 1918
ƙasaTarayyar Amurka
MutuwaMontreat (en) Fassara, 21 ga Faburairu, 2018
Yanayin mutuwaSababi na ainihi (Cutar Parkinson)
Ƴan uwa
MahaifiyaMorrow Graham
Abokiyar zamaRuth Bell Graham (en) Fassara  (1943 -  2007)
Yara
Ƴan uwa
Karatu
MakarantaWheaton College (en) Fassara
Bob Jones University (en) Fassara
Trinity College (en) Fassara
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'apastor (en) Fassara, Malamin akida, mai da'awa, autobiographer (en) Fassara, Christian minister (en) Fassara da evangelist (en) Fassara
Kyaututtuka
Imani
AddiniBaptists (en) Fassara
Jam'iyar siyasaDemocratic Party (en) Fassara
IMDbnm0333932
hoton billy graham

Billy Graham (an haife shi a ranar 7 ga watan Nuwamba, a shekara ta 1918 - ya mutu a ran ashirin da ɗaya ga Fabrairu a shekara ta 2018) faston Tarayyar Amurka ne. Ya shahara sosai a Tarayyar Amurka saboda wa'azinshi. Ya shawarci shugabannin Tarayyar Amurka, daga Harry Truman zuwa Barack Obama.

Billy Graham a shekara ta 1966.