Jump to content

Bulala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
bulala
type of tool (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare natorture instrument (en) Fassara, tack (en) Fassara da equipment for corporal punishment (en) Fassara
AmfaniKafar Azaba da physical restraint (en) Fassara
Amfani wajenslave owner (en) Fassara
MCN code (en) Fassara6602.00.00
bullala
mace zatayi bullala

Bulala ana nufin abun horo da ake amfani da ita wajen horo. Musamman dabbobi tunba jaki da doki.

dotina

Amma wani lokacin akanyi amfani da ita gurin horon kan gararrun mutane har makarantu da yara a gida, Amma ba kamar yadda ake amfani da ita a gurin dabbobi.