Nama
Appearance
| Nama | |
|---|---|
|
abinci, intermediate good (en) | |
|
| |
| Kayan haɗi |
muscle (en) |
| Tarihi | |
| Mai tsarawa |
Mammalia (mul) |









Nama: wani sinadari ne wanda yake da amfani a jikin dan Adam, idan yaci tahanyar kara masa lafiya.nama Yana cikin na'uin abinci da ake Kira protein,yana da Amfani sosai ga lafiya dan Adam ,nama ya daukar awa shida akafin ya narake Yana Samar da lafiya ga jiki da Kuma gina jiki.[1] Kuma ana samun namane tajikin dabbobi da dama kamarsu: shanu, rakumi, akuya, rago, kaza, talotalo, kifi, agwagwa, zabo da dai sauransu.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ayyıldız, Esat. “Klasik Arap Edebiyatında Et Motifi”. International Malatya Gastronomy Culture and Tourism Conference. ed. Aynur Ismayilova – Gunay Rzayeva. 19-24. Malatya: IKSAD Publishing House, 2022.