Jump to content

Turkiyya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Turkiya)
Turkiyya
Türkiye Cumhuriyeti (tr)
Türkiye (tr)
Flag of Turkey (en)
Flag of Turkey (en) Fassara

Istanbul

Takeİstiklâl Marşı (mul) Fassara (12 ga Maris, 1921)

Kirari«Yurtta sulh, cihanda sulh»
«Heddwch gartref, heddwch yn y byd»
Wuri
Map
 39°N 36°E / 39°N 36°E / 39; 36

Babban birniAnkara
Yawan mutane
Faɗi85,372,377 (2023)
• Yawan mutane108.95 mazaunan/km²
Home (en) Fassara26,075,365 (2022)
Harshen gwamnatiTurkanci
Labarin ƙasa
Bangare naBalkans (en) Fassara, Gabas ta tsakiya, Mediterranean Basin (en) Fassara, Black Sea Basin (en) Fassara da Eurasia (en) Fassara
Yawan fili783,562 km²
Coastline (en) Fassara8.333 km
Wuri a ina ko kusa da wace tekuBahar Rum, Black Sea, Aegean Sea (en) Fassara da Tekun Levantine
Wuri mafi tsayiMount Ararat (en) Fassara (5,137 m)
Wuri mafi ƙasaBlack Sea (0 m)
Sun raba iyaka da
Greek (29 Oktoba 1923)
Bulgairiya (29 Oktoba 1923)
Siriya
Irak (3 Oktoba 1932)
Armeniya (21 Satumba 1991)
Iran (29 Oktoba 1923)
Georgia (9 ga Afirilu, 1991)
Azerbaijan (18 Oktoba 1991)
Arab League (en) Fassara (22 ga Maris, 1945)
Tarayyar Turai (1 ga Janairu, 1981)
Bayanan tarihi
MabiyiDaular Usmaniyya
Ƙirƙira29 Oktoba 1923
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiunitary state (en) Fassara da presidential system (en) Fassara
Majalisar zartarwagovernment of Turkey (en) Fassara
Gangar majalisaGrand National Assembly of Turkey (en) Fassara
• President of Turkey (en) FassaraRecep Tayyip Erdoğan (mul) Fassara (28 ga Augusta, 2014)
• President of Turkey (en) FassaraRecep Tayyip Erdoğan (mul) Fassara (24 ga Yuni, 2018)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara819,034,484,303 $ (2021)
KuɗiTurkish lira
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.tr (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+90 da +36
Lambar taimakon gaggawa*#06# da 177 (en) Fassara
Lambar ƙasaTR
NUTS codeTR
Wasu abun

Yanar gizoturkiye.gov.tr
Facebook: edevletkapi Twitter: ekapi Instagram: edevletkapisi Youtube: UChX28IHPQ2jyaBatdfRqGSQ Edit the value on Wikidata
Turkeya

Turkiyya; Ƙasa ce wadda ta ke tsakanin Nahiyar Asiya da ta Turai. Tana makwabtaka da ƙasashe kamar Iran, Irak, Girka, Siriya, Armeniya, Georgiya da Bulgairiya.

Istambul Turkeyya

Ƙasar turkiyya ƙasa ce mai daɗaɗɗen tarihi musamman ma ta daɗewar halittar ɗan Adam a cikin ta. Bayan nahiyar Afrika babu wani yanki da ya kai Turkiyya daɗaɗɗen tarihin Ɗan Adam. Babban birninta shi ne İstanbul.

Lallai kam Turkiyya ƙasa ce wadda ta ƙunshi daɗaɗɗun dauloli masu ɗinbin tarihi.

Mutanen Turkiyya mutane ne masu matuƙar bin al'adu da kuma addininsu. Galibin mutanen Turkiyya Musulmai ne.

Rubutun Istanbul tare da alamun addinan Ibrahimiyya

Yawanci mutanen ƙasar Turkiyya 'yan ɗarika ne da kuma 'ƴan Ahlus-sunna, amma akwai kaɗan daga cikinsu mabiya addinin, Kirista.

Turai    

Gabashin Turai

Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya

Arewacin Turai

Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom

Kudancin Turai

Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican

Yammacin Turai

Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

Azerbaijan • Georgiya • Turkiyya

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.