Jump to content

Yawu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yawu
body fluid (en) Fassara da class of anatomical entity (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare nadigestive juice (en) Fassara, secretion (en) Fassara da particular anatomical entity (en) Fassara
Produced by (en) Fassarasalivary gland (en) Fassara
Hashtag (mul) Fassarasaliva
WordLift URL (en) Fassarahttp://data.wordlift.io/wl01714/entity/saliva
miyau ya zube a riga
yaro Yana gimtse miyau
yana tara yawu
yara na wasa da yawu

Yawu ko kuma Miyau, wani sinadarai ne da jikin mutum ke hadawa kai tsaye a cikin bakin sa, wanda yake tsilulu ba mai kauri ba, miyau sinadarai ne masu amfani a cikin jikin mutum, dasu ne mutum yake tattauna abinci ya hadiye, amman a halin ciwo kaman zazzabin ciwon sauro ko tarin tibi, lakar jikin dan adam tana rage irin wannan cututtukan ne ta hanyan turo da sinadaran ciwon cikin miyau, shiyasa a wannnan halin miyau yake kara kauri ba kaman yanda yake a halin lafiya ba. Shiyasa idan mutum baida lafiya ake yin gwajin ciwo ta hanyar diban jini, ko kashi, ko miyau. A halin lafiya dan adam yakan iya hadiye miyan sa, amman a halin ciwo bai iya hadiye miyau.