Shehin Malamin ya shahara sosai a duniya saboda iya karatun Alkurâani Mai Tsarki. Allah Ya gafarta masa ameen.
BBC News Hausa
119.9K posts
BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarku
- Idan aka ambaci sunan Annabi Muhammad (SAW) mene ne ke zuwa ranku?
- Yau Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ya cika shekara 13 da rasuwa. An harbe fitaccen malamin addinin Musuluncin ne yayin da yake jan sallar Asuba a wani masallaci a Kano, a ranar Juma'a 13 ga watan Afrilun shekarar 2007.
- Allah Ya yi wa Ali Æwara Azare 'mai kama Éarayi' rasuwa yau Juma'a bbc.in/38eSegB
- Musulma kuma baÆar fata ta sake cin zaÉen Majalisar Wakilan Amurka ð bbc.in/36hTpJF
- Wata 'yar Arewa mazauniyar Landan mai yi wa Wizkid kwalliya ta ce ba ta boye cewa ita musulma ce a wurin aikinta.
00:00 - Peter Obi ya zabi dan takarar mataimakin shugaban kasa na jamâiyyar Labour Party Datti Baba-Ahmed. Karin bayani: bbc.in/3yQKQEY
- An yi jana'izar Agha Ali Bidaya, wanda ya yi aikin kula da kabarin Annabi Muhammad (S.A.W) ranar Litinin. Hakan ya faru ne kwana biyar bayan rasuwar Ali Idris, wanda shi ma ya yi aikin kula da kabarin.
- A yau ne Rabilu Musa (Dan Ibro) ke cika shekara takwas da rasuwa. ð Da me za ku iya tuna dan wasan, kuma wane fim dinsa ne kuka fi so?
















