BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Gasar kofin duniya 2026: Ingila ta fara da cin Croatia 4-2
Wannan shafin zai ke kawo muku yadda take kayawa tsakanin Ingila da Croatia har da hasashe da ƙididdigar karawar
In da yaƙin Iran ya yi tsawo da an faɗa cikin bala'i - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 17 ga watan Yuni 2026.
Abubuwan da muka sani kan yarjejeniyar Iran da Amurka
Har yanzu dai ƙasashen biyu ba su fitar da wata takarda da ta ƙushi yarjejeniyar a hukumance ba, amma sun ambaci wasu sharuɗɗan da ke ƙunshe a cikin ta.
Matashiyar da ta ci alwashin ceton macizai daga illar ɗan'adam
Okikiola na ganin cewa macizai na da nasu amfanin kuma ya kamata a riƙa kare su.
Me ya janyo musayar yawu tsakanin Rarara da Davido?
Wata cece-ku-ce ta ɓarke a shafukan sada zumunta tsakanin fitattun mawaƙan Najeriya biyu na Davido da Rarara.
Me zai faru idan INEC ta soke rijistar jam'iyyar ADC?
Masana siyasa na ganin wannan hukuncin na iya kawo tsaiko ga jam'iyyun adawa a ƙasar, amma idan suka ɗauki matakin da ya dace da wuri za su yi wa tufkar hanci.
Yadda kawo ƙarshen yaƙin Iran ya fallasa raunin Amurka
Yarjejeniyar kawo ƙarshen yaƙi da sake buɗe mashigar Hormuz ta bar ɓangarorin a daidai matakin da suke sa'o'i 24 kafin fara yaƙin - sai dai yanzu dubban mutane sun mutu.
Matar da mijinta ya cire wa ido bayan ta kama shi da wata a kan gadonsu na aure
Lokacin da Rosana da iske mijinta kwance da yarinyar, sai yarinyar ta gudu ta bar gidan kafin ta kama ta.
Yadda majalisar wakilan Najeriya ta samar da kudurori don inganta tsaro
Majalisar wakilan Najeriya ta kammala sauraron ra'ayin jama'a akan wasu kudurorin don inganta tsaro
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 18 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 17 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 17 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 17 Yuni 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Sakamakon wasannin Gasar Kofin Duniya 2026
Dukkanin bayanan da suka kamata ku sani kan Gasar Kofin Duniya ta 2026
Wasanni
Spurs na harin Tonali, Madrid na son Dias
An na kara karfafawa Tottenham guiwa wajen siyen Sandro Tonali, Real Madrid na harin Ruben Dias, yayin da Manchester Unitedta tsayar da farashi kan Marcus Rashford valuation.
Gasar kofin duniya 2026: Mbappe ya yaga ɓarakar Senegal
Wannan shafin zai ke kawo muku yadda take kayawa tsakanin Faransa da Senegal har da hasashe da ƙididdigar karawar
Ƴan asalin Najeriya 16 da za su buga kofin duniya a 2026
Tawagar Najeriya ba ta samu damar shiga gasar cin kofin duniya na 2026 da za a fara daga 11 ga watan Yuni ba. To sai dai tana da ƴan asalin kasar da za su wakilce ta a wasannin.
Real Madrid na harin Fernandes, Bayern Munich na son Saibari
Real Madrid ta tuntubi West Ham kan dan wasanta Mateus Fernandes mai shekara 21, ita kuwa Bayern Munich na shirin daukar dan wasan Morocco Ismael Saibari mai shekara 25 daga PSV Eindhoven
Gasar kofin duniya 2026: Belgium da Masar sun tashi 1-1
Wannan shafin zai ke kawo muku yadda take kayawa tsakanin Belgium da Masar har da hasashe da ƙididdigar karawar
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Me takarar Mustapha Kwankwaso a jam'iyyar NDC ke nufi?
"Duk da dai idan aka tsaya aka kalli al'amarin za a ga ba Kwankwaso ba ne mutumin da ya fara tsayar da ɗansa ba. An yi shi a jihohi da dama inda shugabannin al'umma suka saka ƴaƴansu ko ƴan uwansu ko kuma surukansu takara. Kuma wasu sun kai ga nasara wasu kuma ba su kai ba," in ji mai fashin baƙin siyasa.
Wane ne ya ƙirƙiro shekarar Musulunci?
Ranar Talatar nan ɗaya ga watan Muharram a jerin watannin Musulunci 12 da ke amfani da yanayin tafiyar wata, inda watanninta da ke cikinta ke farawa suke kuma ƙarewa daidai da yanayin ɓullowa da kuma ɓacewar wata.
Wane tasiri Atiku da Amaechi za su yi a zaɓen Najeriya na 2027?
Masana harkokin siyasa na ganin Atiku ya zaɓi Amaechi ne domin guje wa abin da ya faru da shi a 2023 ya sake faruwa.
Ba na jin daɗin abin da Isra'ila ke aikatawa - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 16 ga watan Yuni, 2026.
Yadda launukan rigar Ka'aba suka riƙa sauyawa tsawon shekaru
Kafin sauya rigar, akan kewaye da'irar ɗakin na ka'aba ta yadda mutane ba za su iya kaiwa jikin ɗakin ba, inda daga nan tawagar ma'aikata ke kwance tsohuwar rigar, sannan su nannaɗe ta cikin tsanaki.
Yadda sojojin Najeriya suka kubutar da matar marigayi Janar Rabe Abubakar
Gwamnamn jihar Katsina Dikko Umaru Radda, ya yi wa BBC Hausa karin bayani kan yadda jami'an tsaro suka samu nasarar kubutar da Hajiya Amina Abubakar, matar marigayi Manjo Janar Rabe Abubakar mai ritaya, bayan makwanni da aka shafe ana neman ta tun bayan da ƴan bindiga suka yi garkuwa da ita tare da mijinta a yankin Matazu na jihar.
Shugabanni 5 da suka yi mulkin kama karya a Afrika
Waɗannan shugabannin sun yi ƙaurin suna har abada a nahiyar Afrika sakamakon miyagun abubuwan da aka aikata a zamanin mulkinsu tsakanin shekarun 1970s zuwa 2000.
Shin mace za ta iya haihuwa a duniyar wata?
Nan da shekarar 2032, hukumar kula da sararin samaniya ta duniya na son ɗan'adam ya fara iya rayuwa a duniyar wata, ko da ta wucin-gadi ce.
Ƴan siyasar Najeriya da suka daɗe suna jan zare tun daga 1999
Bayan shekara 27 da fara Jamhuriya ta Huɗu a Najeriya, akwai ƴan siyasa da tun 1999 ake damawa da su. Wasu ba su taɓa rabuwa da muƙami ba, wasu sukan koma gefe su dawo, wasu kuma sun koma adawa ko takara ne.
Za a buɗe Mashigar Hormuz ranar Juma'a - Amurka
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 15 ga watan Yunin 2026.
Mun ga saran maciji a jikin mahaifinmu - Iyalan Janar Rabe
Ɗiyar Abubakar wadda ta tattauna da BBC ta ce mutuwar jami'in sojan da ya yi ritaya ya jefa daginsu cikin mawuyacin hali.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































